SiyasaFatan da 'yan Najeriya suke da shi a kan Tinubu 01:29This browser does not support the video element.SiyasaZaharaddeen Umar05/30/2023May 30, 2023A yayin da Bola Ahmed Tinubu ya karbi jagorancin Najeriya, wasu 'yan kasar na fatan zai yi gaggawar tunkarar kalubalen rashin tsaro da tattalin arziki da kasar ke fuskanta. Kwafi mahadaTalla